Countdown
Connect with us

Labarai

Yadda ta kaya dani da hukumar KASTELEA – Bashir Elrufai

Published

on

Bashir Elrufai yabayana yada yayi arangama da Jami’an hukumar KASTELEA a jihar Kaduna.

Bashir wanda yana daga cikin yaron Gwamna jihar Kaduna Mai mulki Nasiru Elrufai, ya baya na haka ne a wani walafi da yayi a shafin sa na tuwita, a ranar laraba.

Akwai lokacin da Jami’an KASTELEA, suka taba kamani a cikin garin Kaduna. Inji Bashir

Sun kama nine domin na karya doka hanya, kuma na amsa laifi na tare da biyan tara da ake ci duk wanda yayi kalan laifin.

Ban tsaya nuna musu ni yaron Gwamna ba ne ko kuma kiran Gwamna domin Yi musu bara zana.

Sakon da yake kokarin nunawa shine bai kamata mutane su rika karya doka tare da dayin gadara ba.

Zafafa Labarai