Countdown
Connect with us

Da Dumi Dumin Sa

Majalisar Jihar Kaduna ta dakatar da Ciyamomi karamar hukumar Giwa da Chikun

Published

on

Zauren majalisar Jihar Kaduna Hoto: Majalisar Jihar Kaduna Asali: Twitter

Rohotoni da ke shigo Mana yanzu shine Majalisar dokokin Jihar Kaduna, ta dakatar da Ciyamomi karamar hukumar Giwa da chikun har sai mama ta gani.

Karin bayani na Nan tafe……

Zafafa Labarai