Countdown
Connect with us

Tsaro

Mace Mai ciki ta kubuta daga hanun Yan Bindiga, inda Suka sake ta ba tare da biyan kudin fansa ba

Published

on

fasinja mai juna biyu da ta kubuta a hanun ‘yan bindiga

‘yan bindigar dasu ka dasa bon akan titin jirgin kasa zuwa kaduna a watan maris, 2022 wanda yayi sanadiyar mutuwar wasu fasinjoji, da raunata wasu tare da sace wasu fasinjoji, sun sake mace mai ciki, cikin wanda sukayi cikin wanda sukayi garkuwa dasu.

Tuni dai video fasinjar da ta kubuta, sanya da bakin abaya tare da saka facemask, yakarade shafukan sada zumunta a cikin wanan makon.

Rohotonin sun bayana cewa, ‘yan bindigar susake matan ne batare da an biya kudin fansa ba, sai dan jin tausayin halin da take ciki, bayan ta shafe kwanaki 48 a hanun su.

Fasinjar, ta roki gwamnati da tayi kokari ta tattauna da Yan bindigar don gani an sako sauran fasinjoji dake tsare a hanun ‘yan bindigar.

Saidai tace ‘yan bindigar na matukar basu kulawa tare da basu abinci mai kyau da kuma kula da lafiyar su.

Sakin fasinjar ya kawo adadin kubutar mutum uku kawo yanzu Wanda suka hada da Manajin Darekta Bakin Noma, Alwan Hassan, da kuma yaron shugaban Kungiyar Datawan Arewa, Sadik Ango Abdullahi.

Zafafa Labarai