Countdown
Connect with us

Illimi

Kwamiti zaben shugaban dalibai Nuhu Bamali Politeknik sun fitar da jadawalin zabe bana

Published

on

Kwamiti gudanar da zaben shugaban daliban makarantar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamali Politeknik, Zaria, sun fitar da jadawalin zabe kakar 2021/2022.

A wata sanarwa da mai magana da yawun bakin kwamiti, Cmrd. Sani Ibrahim Kargi, ya fitar a ranar 15 gawatan yuni.

Inda yace, za’a fara saida fom din takara daga ranar 15 ga watan yuni zuwa 21 ga watan yuni, 2021.

Za Kuma atantace ‘yan takara a ranar 22 ga watan yuni, sai Kuma fida sakamakon tantancewar a ranar 23 ga watan yuni.

Yayin da yan takara zasu gudanar da yakin Neman zabe a ranar 24 ga watan yuni 2022.

Za kuma a gudanar da zaben shugabani a ranar 1 ga watan yuli, ta re da sakon sakamokon zaben yan takara a ranar.

Zafafa Labarai