Countdown
Connect with us

Illimi

Kwalejin Jinya da Ungozoma na jihar Kaduna ta bude fom din daukar sabin dalibai

Published

on

Kwalejin Jinya da Ungozoma na jihar Kaduna ta bude shafin daukar sabin dalibai a Kwalejin dake Kafachan da Pambeguwa.

Ana gayatar dalibai masu sha’awan karatu a Kwalejin da suyi anfani da wanan dama domin neman gurbin karatu 2022/2023.

Dalibai zasu ziyarci shafin yanargizo kwalejin a kan adireshi www.applications.kscnm.edu.ng domin cike fom din.

Za kuma a fara cike fom din ne daga ranar 27 ga watan Yuli zuwa biyar ga watan Agusta, 2022.

Za Kuma a tuntube dalibai ta hanyar numbobin wayar su da suka cike fom din domin zana jarabawa da kuma tantancewa.

Zafafa Labarai