Countdown
Connect with us

Uncategorized

KASUPDA ta bayana dalilin rushe gini a cikin Jami’ar Kaduna

Published

on

Darakta Hukumar KASUPDA, Ismail Dikko. Hoto: dateline Asali: dateline.ng

Darekta Hukumar tsare-tsare da raya birane kaduna (KASUPDA), Malam Ismail Umaru Dikko ya bayana cewa gini da hukumar ta rushe a cikin Jami’ar Kaduna (KASU) a ranar litini da ta gabata, ya saba qa’idar doka ne.

Dikko ya bayana hakan ne a wata sanarwa da yafitar a ranar Alhamis.

Hukumar KASUPDA bata San cewa ginin coci bane ko wani gini, kawai dai an saba doka ne yayin fara gini, in da hukumar ta zartar da hukunci da tsarin doka ya tanadar.

Dikko, yace mahakunta Jihar Kaduna ne Suka kafa doka cewa duk gini malakin Gwamnati a jihar sai sun nema izini kafin fara sabon gini.

Ta hanyar kawo takadar taswira tsarin gini ta re da takarda neman izini fara sabon gina gine.

A cewar sa, KASU ta bi qa’idar Kawo taswira gini ta ne, ba tare da takarda neman izini fara sabon gini ba.

Yayin jira Jami’ar ta kawo takarda neman izini fara sabon gini, hukumar KASUPDA ta gano cewa ai har anfara aiki tona tubalin sabon gini.

A ranar 3 ga watan June, na ziyar ci inda ake gini da Kai na sai dai ban tarar da injiniyar dake kula da aikin ba sai dai laburori. Cewar Darekta.

Ranar 5 ga watan June, na sake komawa sai na hadu da injiniya, na fada masa cewar ya tsayar da aikin donmin ansaba doka, ya jira ya samu takarda izini.

Ama suka ki dakatar da aikin wanda shine ya sa hukumar rushe gini, bayan sun cigaba da aiki a ranar 6 ga watan June, 2022.

Zafafa Labarai