Countdown
Connect with us

Labarai

KADSUBEB ta gudanar da jarabawa daukan aiki Sabin sakatarorin illimi

Published

on

Hukumar KADSUBEB ta gudanar da jarabawa daukan aikin sabin sakatarorin illimi na jihar Kaduna.

Jarabawa wanda ya fara gudana a yau asabar 27 ga watan Agusta, 2022, a Jami’ar Kaduna (KASU).

Jarabawa wanda aka shirya shi zuwa rukuni biyu rukunin safe da Kuma rukunin yamma, inda rukunin safe zai gudana da misalin karfe 10 zuwa 12 sai rukuni rana karfe 2 zuwa 4.

Zafafa Labarai