Countdown
Connect with us

National

Hukumar NSCDC ta yi nasarar chafke mutum 200, manyan motocin mai 300, haramamun matatar mai 50

Published

on

Shugaban Hukumar sibil difens ta kasa (NSCDC), Dr. Ahmed Abubakar Audi, yace hukumar tayi nasara kama mutum 200, manyan motocin mai 300 tare da haramtatun matatar mai 50 a cikin shekara guda.

Audi, ya bayana hakan ne jiya a garin Abuja a yayin taron Kara ma juna sani da kwamandoji da shugabanin kan kula da sha’anin satar da lalata bututun mai na kasa.

Kamar yadda jaridar Dailytrust ta ruwaito,

” Satar mai da lalata bututun mai abune da ke karuwa, ama muna Kai; shiyasa muka shirya wanan taron da samar da dabaru magance su.” Inji shi.

Yakara da cewa hukumar ta fara bincike kan aiyukan tawagar hana fasa bututun mai a dukan jihohi.

Zafafa Labarai