Countdown
Connect with us

Labaran Hotuna

[Hotuna] Shugaban Mata na Jam’iyyar APC na shiyyar III, ta kai ziyarar ban girma ga ESU CHIKUN II

Published

on

Hon Recheal Averik, Shugaban Mata na Jam’iyyar APC na shiyyar na III a jihar Kaduna, ta kai ziyarar ban girma ga HRH Ishaku Yari (ESU CHIKUN II) a gidansa da ke Ungwan Boro a karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna.

Photo credit: kaduna political affairs

Ta kai ziyarar ne don taya HRH murnar nadin da aka yi masa a matsayin Esu Chikun II da kuma kara masa fatan alheri da nasiha, in ji ta.

Zafafa Labarai