Countdown
Connect with us

Wasanni

Cinikaya: muna tsamani manyan abubuwa a gun Sadiq – Real Sociedad

Published

on

Shugaban kungiyar kwalon kafa ta Real Sociedad, Jokin Aperribay, ya kasa boye farin cikin sa bayan da Dan wasa Umar Sadiq ya dawo kungiyar.

Sadiq ya kasance dan wasa daya dau hankula kungiyoyi wasa da dama daga kasar Sipaniya da Europe, bayan hazakar sa a UD Almeria na tsawaon kankan wasa shekara biyu da suka gabata.

Dan wasan Nijeriya, kiris ya rage kungiyar Villarreal ta siyasa ama aka samu rashin jituwa kan farashin da Almeria ta sanya masa.

Real Sociedad ne tayi nasara siyan Dan wasan gaban akan zunzurutun kudi naira Ero milliyan 20.

Aperribay ya bayana farin cikin sa da zuwa Sadiq kungiyar, ya na kuma fatan Sadiq zai kawo musu cigaba a kungiyar.

” Muna farin ciki da kasance war ka a wanan kungiyar.

” Muna maka fatan nasara, Sadiq zai goya numba 25 a rigar sa a kungiyar.

Zafafa Labarai