Countdown
Connect with us

Siyasa

An Shawarci Datijo da ya nema kujerar senata kaduna ta tsakiya, Yayin da Uba Sani shine zaiyi Takarar Gwamna a Kaduna

Published

on

Uba da Dattijo

Yayin da zaben fidda gwani na jam’iyyar APC ke karatowa, a kaduna Masu son neman kujerar gwamna jihar a inuwar jam’iyyar APC na da dama ciki har da wasu mutum biyu da ake ganin makusanta Gwamna Elrufai ne.

Saidai rahotonin na bayana cewa an Shawarci Datijjo da ya janyen ya bar wa Uba Sani, Yayin da rohotonin ke bayar da nuni dacewa in ya Janye sai yane mi kujerar Uba Sani wanda ya ke kai.

Hakan ya biyo bayan wani taro da sukayi na tsawo awani uku tare da Gwamna Elrufai, a ranar 4 ga watan mayu, 2023. Inda malam ya yen ke shawara cewa Uba Sani ne zaiyi Takarar Gwamna jihar kaduna.

Uba Sani, dai shine Sanata Mai wakiltar al’umar Jihar kaduna ta tsakiya a zauren majalisan datawa dake Abuja baban birnin taraya Nijeriya. Shi Kuma Sani Datijjo, ya kasance tsohon kwamishina tsare tsare da kasafi na Jihar kaduna.

Kafin nan, Ana sa ran Sani Abdullahi Datijjo zai siya fom din takarar gwamna jihar kaduna a inuwar jam’iyyar APC a ranar juma’a.

Zafafa Labarai