Countdown
Connect with us

Siyasa

2023: Dalilin da yasa mai daki na baza ta manta da Amechi ba – Elrufai

Published

on

Elrufai da Mai dakin sa hoto: Ahmad Tijjani Ramalan Asali: Facebook

Gwamna Jihar kaduna, Mal. Nasiru Ahmed Elrufai, ya bayana yada tsohon gwamna Jihar Ribas, Chibuke Amechi, ya tseratar da shi da ga hukumar farin Kaya ta SSS.

Tun kafin zuwan lokacin zabe, Amechi, ya kasance daya daga cikin Yan Nijeriya, da mai daki na ke matukar ganin kimar sa, sabida tseratar dani da yayi.

A cewar Elrufai, “Wani lokaci a baya hukumar SSS na so su Kama ni sabida wani rubutu da nayi.”

Gwamna Amechi, ya kirani yace zai rakani kuma ba zai tafi ba har sai an ce ka tafi, me ma kayi tukuna?

Haka ko a kayi, Amechi, ya dauke ni a motar sa muka je Kuma bai bar gun ba har saida aka ce zan iya tafiya, tun da ga lokacin ya kasan ce wanda Mata ta, ta ke matukar girmama shi.

Zafafa Labarai